1) Mun gode maka Yesu Ɗan Uba maƙaunacimmu, Don kana ta lura da mu ƃatattu na duniya. KORUS Yabo ya tabbata. ya tabbata ga Yesu. Yesu, Yesu sunanka da daɗi, Karƃi roƙon bayinka Domin su sami tsira. 2) A cikin yaƙin nan Muna da su abokan gaba. Kai ne za ka taimakemu har mu ci magabta. Korus 3) Ko mun mutu a yaƙin nan La karƃi rayukanmu. Ba don ayukanmu ba, domin mu kasassu ne. Korusرنموا لله Anges du Très-Haut هو اله يعقوب جول عولعوتاعا الىس، قينالىپ قارادىڭ yạ klmty lfy Есть у Бога заповедь такая Ишаё 61:1 أقدر آقوله أبويا Ježíši, můj Pane Фаришталар кукда
Song not available - connect to internet to try again?