1) Mun gode maka Yesu, Ɗan Maƙamnacinmu Do kana ta lura da mu, ɓatattun tumaki. KORUS Yabo ya tabbata, ya tabbata ga Yesu Yesu, Yesu, sunanka da daɗi. Karɓi roƙon bayinka domin su sami tsira. 2) A cikin sunan Yesu muna kurkusa ga Allah Shi wanda ya mutu domin dukan mutane. Korus 3) A cikin yaƙin nan muna da aboka gabanmu. Kai ne za ka taimake domin mu ci magabta. Korus 4)In na tuna, in na tuna da ƙamnar Almasihu Sai hawaye na zuba domin na ɓata hanya. Korusdào shén miàn qián lái de rén Salvo en los tiernos brazos İlahi, Sənə minnatdaram, Dieu super fort Хайрыг харамгүйгээр Хамгаас сайн Их Эзэн On je kráľov Kráľ دۇعا نۇرعا جەتەلەيدى Мўъжиза бўлди 2 في انتظار نورك
Song not available - connect to internet to try again?