1) Mun gode maka Yesu Ɗan Uba maƙaunacimmu, Don kana ta lura da mu ƃatattu na duniya. KORUS Yabo ya tabbata. ya tabbata ga Yesu. Yesu, Yesu sunanka da daɗi, Karƃi roƙon bayinka Domin su sami tsira. 2) A cikin yaƙin nan Muna da su abokan gaba. Kai ne za ka taimakemu har mu ci magabta. Korus 3) Ko mun mutu a yaƙin nan La karƃi rayukanmu. Ba don ayukanmu ba, domin mu kasassu ne. KorusOtvorte brány dokorán Ааламды жараткан улуу, күчтүү Кудай عندما نصلي لك Je compte sur toi Жизнь моя - Христос yào cháng cháng xǐ lè bù zhù de dǎo gào Капысынан эмесмин Sempre loderò Dio Buyukdir Iblant er jeg lei meg
Song not available - connect to internet to try again?