1) Mun gode wa Allah da dukan zuciyarmu, Da waƙa mai daɗi domin duk ayyukansa. Tun muna jarirai, albarkarsa 'na nan. Da duk alheransa, yanzu ya dube mu. 2) Rayayyen Allahnmu tare da mu zai zauna. Muddar rayukanmu, shi zai albarkace mu. Kullum da alherai zai kiyaye mu duk. Zai tsare ƴaƴansa daga hatsari duk. 3) Yabo da hamdala ga Allahnmu na Sama, Da Ɗa Mai Cetonmu, Ruhunsa mai bishe mu. Duniya da Sama duk suna ta yabonsa A da, da yanzu kuwa, nan gaba abada.ʿlm nfsy Chaque jour de ma vie Strigă azi inima mea Chvála Tebe, Bože náš Salvami God has Exalted Jesus ṣạr ʿly̱ ạlạ̉rḍ Знаешь ли подвиг Иисуса УМР Чин Кўнгил
Song not available - connect to internet to try again?