1) Mun kawo ƴaƴanmu, Yesu, Kai wanda ka ke ƙaunarsu. Ka ɗibiya musu hannunka, Ka sa musu albarkarka. 2) Ka tsare ƴaƴanmu, Yesu, Ka rungume su, dukansu, Kewaye su da ƙaunarka, Ka riƙe su da ikonka. 3) Kiyaye ƴaƴanmu, Yesu, Ka yafe musu laifinsu, Ka koya musu halinka, Ka cika su da Ruhunka.Ту, танхо Ту Шохи шохон Tu sei il rifugio mio Есүс Есүс Есүс Pe un deal departe 你总是这样爱我主 جزء 3 Duǵa nurǵa jeteleıdi mṣr ḥbybty Това да ми е мъдростта فاض كأسي
Song not available - connect to internet to try again?