1) Mun kawo ƴaƴanmu, Yesu, Kai wanda ka ke ƙaunarsu. Ka ɗibiya musu hannunka, Ka sa musu albarkarka. 2) Ka tsare ƴaƴanmu, Yesu, Ka rungume su, dukansu, Kewaye su da ƙaunarka, Ka riƙe su da ikonka. 3) Kiyaye ƴaƴanmu, Yesu, Ka yafe musu laifinsu, Ka koya musu halinka, Ka cika su da Ruhunka.ạlḥqyqẗ Радвам се аз The greatest thing ṣạlḥ llạ̉bd Ó, veď ma sám Kaptunk jelet Огонь вечный kl frḥẗ llnfs - Stronghold's Digno De Adorar 主你是我的力量
Song not available - connect to internet to try again?