1) Mu matan (Sunan gari) muna da murna yau, domin wanna aure, aure mai nasara Mu yi murna mataye mu raira godiya muna yin addu'a domin wanna gida. 2) Amariya ki daɗe kina yin addu'a, kina roƙon Allah ya baki mijin aure. Yau kin samu amarya ki yi godiya, kina yabon Allah domin Alherinsa. 3) Ango mun san daɗe kana addu'a kan roƙon Allah, ya baka macen aure. Yau ka samu ango ka raira Halleluya, kan yabon Allan domin Alherinsa 4) Amarya ki zama kanbi ga mijinki, domin macen kirki kanbi ce ga mijinta Kiyi masa biyayya a cikin kome duk, ki kaunace shi kamar yadda Allah ya ce. 5) Ko cikin wahala ko cikin jin daɗi, ko cikin lafiya ko a cikin kunci. Ku kasance masu ƙaunar junanku kullum, kuna yin addu'a zaku yi nasara. 6) Samarai da ƴan mata shawar gareku, in zaku aure ku nemi nufin Allah. Muna roƙonka, Allah amsa addu'armu, domin matasanmu ka muna ikonka.لما باصحى Ojcze, jeśli możliwe A ZUNTU KHUAZEI AH DAH AN UM? Więc żyjmy Hlas poselství İzzetini Verin Oh! que ton joug est facile 당신은 사랑받기 위해 태어난 사람 On Panem jest hl jlst fy hdwʾ - ṭryq ạlḥyạẗ
Song not available - connect to internet to try again?