1) Zamanin da Almasihu ya zo...duniya An haife shi mai cetonmu...Baitalahmi Haifuwarsa abin mamaki ne...sosai Don cika nufin Allah KORUS Yau muna murna haifuwar Yesu Domin shi Mai Cetonmu ne Sai ku zo mu yi masa sujada Shi Sarkin Salama ne. 2) Masu hikima a cikin duniya...duka Ku daina zurfin tunani...cikin zuciyarku Ku nemi ceto a wurin Yesu Kristi Shi zai baku taimako Korus 3) Makiyaya suna tsoron garken..su fa Haske ne ya kewaye su...cikin daren nan Aka shaida masu ƙaunar Allah...sun ji Sai sun cika da murna. Korus 4) Maza da mata har da matasa...duka Tsofoffi yara sai ku zo...wurin Yesunmu Zo mu guida Yesu Kristi...Almasihu Yau ne ranar haifuwarsa. KorusPensieri Весть об Иисусе скажи мне Kto wskaże mi drogę do miasta górnego? De ce stai mut când îți vorbesc? yạ mnbʿ ạlạ̉frạḥ ليل العشاء السري Жедел хабар Gava Mesîh Kete Dilê Min Unione Poďakujme Kristu Pánu
Song not available - connect to internet to try again?