1) Muna roƙon Ubangiji Allah Domin salamar Yahudawa yau. 2) Al'umma ce wadda ka zaƃa fa Domin su zama mutanenka dai. 3) Amma sun ƙi su karƃe ka a dā. Sun juya maka baya, sun ƙi ka. 4) Ka hore su, ka warwatsad da su A fuskar duniya duka ko'ina. 5) Yanzu kuma ga lokaci ya yi Da za su koma Urushalima. 6) Yanzu ga su a cikin zafin rai Har lalle ba su san abin yi ba. 7) Mun sani fa kai kana ƙaunarsu, Ka taimake su, mutanenka yau.سيدي أيا حبيب يا ربي إنت عارف AT THE CROSS Кіммін мен, бүкіл әлем Патшасы rby yswʿ ʿlmny Мөнхийн Магтаал - Kingdom Mongolia Santa La Noche Derramo El Perfume sẖạyf ۉچ ۇۇل
Song not available - connect to internet to try again?