1) Muna zuwa wurin Yesu, Mai Ceto, Don mu shiga aikinsa. Shi ya kira mu mu yi ta wa'azi Ko'ina a duniya. KORUS Yesu ne Shugaba, Shi ne mai ƙaunar mutane. Za mu taya shi nemansu Don su sami gafara. 2) Komenene Yesu shi ya ce mu yi, Za mu yi da zuciya ɗaya. Za mu yi biyayya cikin abu duk, Za mu yi ta wa'azi Korus 3) Shi ya ce mu bar duk zunubai na dā, Mu tafi da tsabtar rai. Ko ya nemi kayan da ke wurinmu, Za mu ba shi nandanan. Korus 4) Sai mu yi aniya cikin aikinsa Sai mu ƙara ƙoƙari. Shi da kansa zai tafi tare da mu Har iyakar duniya. KorusСтарият кръст Gloire au Seigneur Таслими ту All The Power You Need qiān zhǒng xīn wàn zhǒng kǔ Дух Святой в Тебе я нуждаюсь yǒu yī jiàn shì RW: Blessed be the Name MARAN ATHA! Святое небо
Song not available - connect to internet to try again?