1) Muna zuwa wurin Yesu Mai Ceto Domin shiga aikinsa Shi ya kira mu mu yi ta wa'azi Ko'ina a duniya. KORUS Yesu shi ne shugaba Shi ne mai ƙamnar mutane. Za mu taya shi, mu nemansu Don su sami gafara. 2) Ko minene Yesu shi ya ce mu yi Za mu yi da zuciya ɗaya Za mu yi biyayya cikin abu duk Za mu yi ta wa'azi. 3) Shi ya ce mu bar duk zunubi na da Mu tafi da tsabta rai Ko ya ce ya so abin da namu ne. Za mu ba shi nan da nan.qd ạsẖthyt ჩვენ ვდგევართ შენს წინაშე أيامى الجايه Oh! Quel beau jour, Sauveur Tu sei il mio Dio Nechoď sám mn kẖyrk mạly ạldnyạ ما لي سواك Hľa, Panna je pozdravená Ğussə pure çımı ım dıl
Song not available - connect to internet to try again?