1) Mutanen dā sun kawo amfanin gonarsu, Sun sa shi cikin haikali, shaidar godiyarsu. 2) Yau fa, ga namu kuwa, mun kawo a gidanka, Domin ka sa aIbarkarka, mu yabi sunanka. 3) Mun miƙa sadaka domin ka karƃe ta, Ka taƃa ta da hannunka ta zama cikakkiya. 4) Miƙa zukatanku ! Mu mutanensa ne, Gama rayukanmu a yau sun zama nasa ne. 5) Uba Mahalicci, aike mu girbinka, Mu jawo mutane wurinka, su ba da gaskiya.Fara de Hristos tu nu poţi trăi wạtẖq fyh Te csak az Istennek országát keresd dǎo gào bù shì píng cháng shì ЬОвгюйе Лайъксън 主啊愿你拉着我们的手 محتاج لصوتك Я хожу во свете No Doubt Ерөөлт Эзэний нэр
Song not available - connect to internet to try again?