1) Na ji kiranka yanzu, ya Ubangijina. A cikin jininka, Yesu, ka wanke zuciyata. KORUS Ubangijina, ga ni nan, na zo, Sai ka ji addu'ata, ka ba ni taimako. 2) Ko na zo da zunubi, da rashin ƙarfina, Na sani kai ba za ka ƙi ka tsarkake ni ba. Korus 3) A wurinka kaɗai akwai murna sosai. Kai ne ka ba ni kwanciyar rai da sanin gaskiya. Korus 4) Ina so in ci gaba, in zama cikakke, In koyi irin halinka, in ɗauki giciye. KorusГосподи, към Теб شديتني ليك Come Into my Heart Восстань свети Honneur aux vaillants dwsy yạ nfsy bʿz يسا بىزبەن بىرگە Hen za chmurami tam Взывай если есть Отвечающий Ömür
Song not available - connect to internet to try again?