1) Na yi shiri da zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 2) Ko ni kaɗai ne, ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada 3) Na bar bin duniya, ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada 4) Na sami ceto ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 5) Ina da murna, ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 6) Har can a sama, ni zan ga Yesu (3x) Har abada, har abada.TSY HO ZAKA ข้าได้ยินผู้ไถ่ตรัสว่า Freudenöl 每一天都是美好的 Più in alto Venite adoriamo ḥbytny mn kl qlbk Gracias Menigheten er Guds tempel Úıińdi súıem Táńir, súıispenshilik saraıyn
Song not available - connect to internet to try again?