1) Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada. Wurin nan a keƃe fa, za mu sami jinƙanka, 2) Cikinsa ga zumunci, cikinsa ga ɗiyanci. Uba, cikin fadarka, za mu duba fuskarka. 3) Lokacin da muka zo. gyara mana zuciya. Mu lizimi cikinka, Allah na har abada. 4) Addu'o'in tsarkaka suna hawa wurinka. Saurare mu duk yanzu, cikin sunan Yesunmu. 5) Domin darajar Allah, wurin nan ta haskaka. Zuciya ta yi ƙuna, garin yin sujadarmu.gẖrybạaⁿ ʿsẖt fy ạldnyạ wèi zhōng guó dǎo gào Aujourd'hui tu m'appelles حيثما اكون Dime La Historia De Cristo Er du et lem på Jesu Kristi legem Niente è impossibile Hosanna pour le Roi! Хичбир Шейде Кайгъ Чекмейин Han søkte ømt og fant meg
Song not available - connect to internet to try again?