1) Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada. Wurin nan a keƃe fa, za mu sami jinƙanka, 2) Cikinsa ga zumunci, cikinsa ga ɗiyanci. Uba, cikin fadarka, za mu duba fuskarka. 3) Lokacin da muka zo. gyara mana zuciya. Mu lizimi cikinka, Allah na har abada. 4) Addu'o'in tsarkaka suna hawa wurinka. Saurare mu duk yanzu, cikin sunan Yesunmu. 5) Domin darajar Allah, wurin nan ta haskaka. Zuciya ta yi ƙuna, garin yin sujadarmu.Tuntun Aku, Tuhan Allah Новый год ạ̹dẖạ ạ̉stjbt ṭlbty Ти не се обръщай никога назад НИЙ СТОИМ НА СВЯТО МЯСТО Qué glorioso es andar con Él 为了生存 Tu es le Dieu fidèle Впрочем Впрочем
Song not available - connect to internet to try again?