1) Na zo gare ka, ya Allahna, Ba ni da kome a hannuna fa. Ga zunubai dayawa ƙwarai, Ya Ubangiji, yi mini jinƙai, Ya Ubangiji, yi mini jinƙai. 2) Yesu ya mutu don laifina, Na sami ceto don alherinsa, Yi mulkin raina, ya Sarkina, Ka tsarkake ni, in bi nufinka, Ka tsarkake ni, in bi nufinka. 3) Zuciya da ruhu, duk naka ne, Na miƙa jikina baiko mai rai. Ba nufin kaina na ke so ba, Sai nufi naka, ya kai Allahna, Sai nufi naka, ya kai Allahna. 4) Inda ka kai ni duka zan bi, Ya Ruhun Allah, Ruhu Mai Tsarki, Ka cika zuciya da ƙaunarka, Har zan yi murna da bin nufinka, Har zan yi murna da bin nufinka:Телефон ثابت فيك قلبي سەنىمەن كىم تەڭەلەدى؟! Господь словом мне осветит путь Il tuo amor إلا ولادك كذبوا sbḥwạ Cand valuri multe și furtună Gjør meg mer lik Deg
Song not available - connect to internet to try again?