1) Nan gabas dubu suna ta mutuwa Ba su da maganar rai Nan yamma dubu suna ta kira Na mu da maganar rai. KORUS Nan gabas, da yamma, arewa da gusum Mu tafi, mu tafi da maganar Allah Mu tafi, mu tafi, suna jiranmu can Mu tafi, mu tafi, don su sami tsira. 2) Arewa kuma dubu ke jira Ba su da sanin ceto Nan gusum suna ta biɗa Biɗan salamar Allah. Korus 3) Ga tafiyar dangi cikin wuta Ҡarƙarshin shari'a Fushin Allah bisansu zamne Muna da ƙofar rai. KorusДостум О сколько мук Ты вынес Solo fy mrkb ṣgẖyrẗ Слово любви вечные дни Худо бу кунни яратди ىيسا سەن بئزدىن ارابىزداسىڭ كيف أشكرك من أجل Jesteś o Panie wśród nas Dari V Track 09
Song not available - connect to internet to try again?