1) Ni mai laifi ƃatacce, Jininka kaɗai ya isa. Zunubaina sun yi yawa, Jininka kaɗai ya isa Yesu ! ga ni wurinka! Ceto na ke nema. Dauɗar zuciya, laifina, Jininka kaɗai ya isa . 2) Muryarka na riƙa ji, "Jinina na bayar don ceto," Amsa na ke so in yi, Duk na rasa ikon roƙo, Yesu! ga ni wurinka ! Ceto na ke nema. Muryarka ta ce da ni, "Jinina na bayar don ceto." 3) Nan na tsaya ƃaratacce, Jininka kaɗai ya isa. Ni yanzu ka tsarkake. Jininka kaɗai ya isa. Yesu! ga ni wurinka! Tsarki na ke nema. Ranka cikina kaɗai Za ya isa mini ceto. 4) Bawanka na zama yau, Jininka kaɗai ya saye ni, Aikinka kaɗai in yi, Ni ne naka, ka cece ni. Yesu! ga ni wurinka! Manzonka ka aika. Jininka mai fansata, Jininka kaɗai ya isa.تأمل Je t'ai suivi sur le Calvaire Благодать Свою яви La trompette sonne yswʿnạ ạtwld Praise The Name of Jesus mrạyẗ Хак Тәгәләм сине данлыйм لا يمكن أبدًا أستاهل دفع دينى .. للأبد - أبريل 1997
Song not available - connect to internet to try again?