1) Ni na gaskata da Allah, Ga shi, uku cikin ɗaya, Uba, Ɗa da Ruhu kuma. Allahntakarsu ɗaya. 2) Allah mai yin haskoki ne, Shi Mahaliccinmu ne, Har da duniya, duk da Sama, Taurari da masu rai. 3) Allab Ɗa shi ya fanshe mu, Shafaffe da Aikakke Daga wurin Allah Uba, Shi ne Hanya, Gaskiya, Rai. 4) Allah Ruhu Mai Tsarki kuwa, Ba wurin da babu shi, Ikon Allah a gare shi, Shi Mai Tsarkakewa ne. 5) Allahntaka ga Triniti, Ɗaya ne, ba uku ba, Allahnmu Madauwami kuwa, Gabansa mu rusuna.Вот и опять прощание Наши годы пролетают Here to eternity раб иса бизимле Chci vejít do Jeho bran คริสต์มาสเป็นเวลา İsa Яхве Рафа Елохим Шадай Биёед бо ҳам якдилу яковоз 以色列民在旷野
Song not available - connect to internet to try again?