1)Ni, na yi shiri, ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 2)Na tuba, ni fa ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 3)Ko ni kaɗai ne, ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 4)Na bar bin duniya, ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 5)Na sami ceto, ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 6)Ina da murna, ni zan bi Yesu (3x) Har abada, har abada. 7)Har can a Sama, ni zan ga Yesu (3x) Har abada, har abada.No hay Dios tan grande como Tú Rugaciune rugaciune Yaşayana Görkem Ya Tuhan dalam Sorga T'rang خۇدا، سەن مېنىڭ ئاتام Ó, Ježiš je Pán Оо, керемет куткардың Сен Съънаджак Каямсън Чобан, нəдир бу шəнлик Ёхова Изриалийн
Song not available - connect to internet to try again?