KORUS Raina ka yabi Allah Raina ka yabi Allah. 1) Domin ƙaunarsa, domin jinƙansa Mu raira ɗaukakar Yesu Ɗaukaka. (3x) Ga Yesu. Korus 2) Domin girmansa, domin ikonsa Mu raira yabo ga Allah Yabo. (3x) Ga Allah. Korus 3) Domin Rahamarsa, domin tsarkinsa Mu raira Tsarkin Yesu Tsarki (3x) Ga Yesu. Korus 4) Domin darajarsa, domin mulkinsa Mu raira darajar Allah Daraja. (3x) Ga Allah. KorusГосподи к Тебе я поднимаю взор ạ̉nạ msẖ kdh Leírhatatlan I giorni di Elia ومهما تكوني حصينة Io sto alla porta А я люблю Иисуса Эзэнийг өргөмжилцгөө Zídení ako rodina Всегда достоин
Song not available - connect to internet to try again?