1) Raina na ba da shi, na ba da jinina, Jin daɗi duk na ƙi saboda ƙaunarka. Raina na ba da shi, in ji Ubangiji, 2) Gidan Ubana can, gida mai daraja, Na fito don in zo in zama talaka. Na ba ka dukiyata, in ji Masoyinka. 3) Baƙunci mai wuya na haƙura da shi. Kewa da ƙishiruwa, yunwa, gajiya, na ji. Duk dominka na sha, in ji Mai Cetonka. 4) Ba za ka gane ba wahalar da na sha Domin in ba ka rai, rai na har abada. Da yardar rai na yi, in ji Maɗaukaki. 5) An fanshi naka rai da tamani mai yawa. Nan gaba za ka kai wasu gun giciye. Kai ne da nemansu, in ji Mai Cetonku.СТРОИШ ПЪТ بالأيادي صفقوا Que tout genou fléchisse De tara Ta Doamne un dor m-a cuprins Chisʋs an Chitokaka ma! Xamdlar Boʻsinl rby ạnt ḥyạty hy dy mḥbẗ yswʿ 你真理的话 jysẖ ạ̉mlạk
Song not available - connect to internet to try again?