1) Ran da Ubangiji za ya dawo Don ya karƃi Masu Bi, Ko za ya iske ka kana tsaro? Ko fitilarka 'na ci? KORUS Sai dai ka tabbata ka yi shiri Ko an kira ka yanzu, Domin ka sadu da Ubangiji, Lalle, lalle ya fi kome kyau. 2) Ran da ya tafi, ya ba ka aiki Wanda za ka dinga yi. Ko ka yi aikinsa da aminci? Ko ka ƃata lokaci? Korus 3) Ran da ka mayai da talents naka, "Bawan kirki," za ya ce? "Shiga ka huta a cikin gida," Ko, "Kai mugun bawa ne"? Korus 4) Ba daman shiri idan ka mutu, Ba ka iya ruɗinsa. Kada ka kasa ka shige hutu Domin rashin gaskiya. KorusVero amore Look to the Skies ạlḥạn ạlsmạʾ De dorul Tau, Isus iubit NGAI LAW ZUM TUAH Унинг исми Исо Масиҳ zhōng guó de mén kāi le Nima Desam Rabbim Это пробуждение Чтобы всех людей спасти
Song not available - connect to internet to try again?