1) Rayukan duk jama'a a gabanka su ke, Mutanen dukan zamanu, kowace halitta. Harsunan dukan duniya, yamma da gabas kuwa, Gare ka su ke rerawa, Maɗaukaki ne kai. 2) Ga wanda mu ke ƙauna, Mai Cetonmu ne shi, Sunansa yana goshinmu, suna mai tsarki. Shi ne kaɗai da iko, mai kā da mutuwa, Yesu na Nazarat a dā, Allah har abada. 3) Mu ma a wannan duniya, a tsakiyar yaƙinmu, Mun karƃi iko wurinka, Yesu Shugabanmu. Mu dai mun ji kiranka, ba za mu fasa ba. Ƴan yaƙi nan, mu huta can, hutu madauwami.Zpívám chválu Ты создал нас народом Своим СЕВИРӘМ СӘНИ ИСА Jeg er barn Сəнинəм Ата Dio è con noi Isa bizdiń berik panamyz Бог любви, Отче наш Rien n'est comparable Асмандики Атимиз
Song not available - connect to internet to try again?