1) Ruhu na alheri, zo, ni da kaina ina so. Zauna cikin zuciyata don in zama kamarka, Ba ni halin taimako duk da na tawali'u. 2) Ruhun gaskiya, ka zo, ni da kaina ina so. Gaskiya ta kasance, har ta bi da ni sosai. Cikin dukan aikina, kau da halin ƙarya. 3) Ruhun Allah, sai ka zo, ni da kaina ina so. Raba ni da zunubi, don in aika adalci. Dukan nawa sai in ba Yesu Ubangijina.Халелуя ạlmḥbẗ Izaho nentina nanatrika Тубом Голгофае, выны, suī shì sì miàn chǔ gē Aj ja som raz svetom blúdil And Can It Be? Cum aş putea să tac ЧУДОТВОРЕЦ لأن منه و به و له كل شيء
Song not available - connect to internet to try again?