1) Yesu ya zo, ya kawo ceto Yaba mu sabon rai, Rai, sabon rai, rai domin kowa, Yesu ya kawo rai. KORUS Ga sabon rai. Rai domin kowa, Rai, sabon rai, mu yi murna da sowa Yesu ya mutu domin dukanmu Yesu ya kawo sabon rai. 2) Mu tashi dai duk, mu bada labari, Labari na sabon rai Kowa ya ji, kowa ya sani. Yesu ya kawo rai. Korus 3) Ya zubda jininsa A bisa giciye Domin ya saye zuciyarku Ta koma wurinsa. Korus 4) Bari ku ji, bari ku sani. Yesu ya mutu Domin dukarmu Ya tashi don mu. KorusPadre Korkma diyorsun bana A tu puerta, oh pecador mỷạt ạ̉lwf rbwạt qdạmk أنا بحريتى มีเพียงพระองค์ Misy toerana voafidy Cand spre Tine imi intorc privirea yạ ạ̹lhy Я вижу вдали средь бури и мглы
Song not available - connect to internet to try again?