1) Sai ku nemi shawara gun Yesu fa. Kome ya same ku nan a duniya, Sai ku shaida masa, ku ji nufinsa. Yesu ne mai shawararmu dai. KORUS Yesu Kristi Shi zai taimake mu cikin dukan kome. Yesu Kristi Shi ne mai taimakon mu Masu Bi. 2) Ko mun fāɗa cikin tarkon jaraba, Sai mu nemi ƙarfafawa wurinsa. Ko mun yi tuntuƃe har da faɗuwa, Sai mu nemi gafara tun yau. Korus 3) Ko mun fāɗa cikin ƙuncin tsanani, Sai mu nemi ƙarfi wurin Mai Ceto Muna so mu zama masu shaidarsa, Kada mu yi musun sunansa. KorusKA ZEIZONG TEIN Avec ton Esprit อธิษฐานในพระวิญญาณ Keep On Pray Yeşua 救恩从神来 yạlly mt bdạly موسيقى إنت قائدنا Thahsa Belam No Ka Ngai Ie Kumsawt Gam Jesus Shall Reign
Song not available - connect to internet to try again?