1) Sai ku tashi dai mutane duk Ku ji labarin mu La...barin mayaki na Mai Ceto Idan za ka ci nasara Cikin yaƙin nan sosai Sai ka nuna bangaskiya da aminci. KORUS Mayaƙi....na Yesu Kristi Sai ka nuna halin kirki Sai ka dogara gareshi Ubangiji za shi bada nasara. 2) Duk maganar Ubangijinmu A buɗe ta ke kuwa Bari dai mu yi biyayya ba shakka Ko Shaiɗan ya jarrabce mu Ga mu nan da takobi Sai mu ci gaba da ƙarfin zuciya. Korus 3) A cikin yaƙin nan gaban mu Mu yi tsayayya kuwa Shaiɗan dai zai guje mamu nan da nan Mu taimaki ƴanuwanmu Mu yi shaida fa Har ya zo ya kai mu gidan sama a can. KorusБахтли бўлсанг Breathe it to life Раб'бин Софрасъ mạly̱ qlby bạlạ̉frạḥ bạlsmạ hnạk mwsyqy - ạstyqẓy̱ Soli Deo Gloria! Лиш Богу буде слава! Тебе да угодя ทุกสิ่งจึงเป็นไปได้ All Things are Possible سمعت صوت حبيبي
Song not available - connect to internet to try again?