1) Sai ku zo wurin Yesu, sai ku zo wurin Yesu, Sai ku zo wurin Yesu, in dai ceto ku ke so. 2) Haka Allah ya shaida, haka Allah ya shaida, Haka Allah ya shaida, "Dana ne, shi na ke so." 3) Sai ku bi wannan hanya, sai ku bi wannan hanya, Sai ku bi wannan hanya, in dai ceto ku ke so. 4) In kun mutu, ba dama, in kun mutu, ba dama, In kun mutu, ba dama, in dai ceto ku ke so. 5) Bayan wannan ba samu, bayan wannan ba samu, Bayan wannan ba samu, in kun tashi kuna so. 6) Za ku ce, "Da mun sani," za ku ce, "Da mun sani," Za ku ce, "Da mun sani, da mun so a duniya. " 7) Yau ku yarda da Yesu, yau ku yarda da Yesu, Yau ku yarda da Yesu, in dai ceto ku ke so.دومبىرام جىرلا ٴاندى ạ̉ʿṭytny kl sẖyʾ Iloh itibapishi ma! Christ Arose Cinque pani e due pesci على عود الصليب Ээдрээтэй амьдралдаа Wonderful Lord امامك شبع سرور Приди
Song not available - connect to internet to try again?