Ina ba da gaskiya ga Allah Uba, Mai Iko Duka Mahaliccin sama da ƙasa. Ina ba da gaskiya ga Yesu Almasihu, Ɗansa Makaɗaici, Ubangijinmu, Wanda budurwa Maryamu ta ɗauki cikinsa ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki, ta kuma haife shi. Ya sha wahala a zamanin Gwamna Buntus Bilatus, Aka gicciye shi, ya mutu, aka binne shi, Ya shiga lahira. A rana ta uku kuwa ya tashi daga matattu. Ya koma wurin zamansa a sama yana zaune a hannun dama na Allah Uba Mai Iko Duka. Daga can zai dawo domin yă yi wa masu rai da matattu shari'a. Ina ba da gaskiya ga Ruhu Mai Tsarki, Tsatsarkar Jama'ar Masu Bi ta ko'ina, Zumuntar tsarkaka, Gafarar zunubai, Tashin jiki, da rai marar matuƙa. Amin.Bozjímaime s pokornosfou وسط ضلمة ليلي 我祝愿神的仆人 Zıpla, Zıpla, Zıpla Jezusowi chcę poświęcić Zmĺkne raz piesne mojej tón Не тоскуй, когда мглою окутано небо О, ела Ти, беден грешник Просил человек у Бога Тебе не бачивши я знаю
Song not available - connect to internet to try again?