1) Buɗewar sujada: a)Karatu ayoyin yabo daga Zabura; da b)Addu'a da gayyatar Ruhun Mai Tsarki cikin Ekklisiya; 2) Waƙar buɗewa 3) Karatu Ayoyi na ɗaya domin Wa'azi 4) Addu'ar neman gafarar zunubai; 5) Waƙoƙin yabo da godiya 6) Karatu Ayoyi na biyu (in akwai) domin Wa'azi 7) Shaidar bangaskiya 8) Waƙoƙin ɗaukakar Allah 9) Addu'ar gabaɗaya: domin Ekklisiya, neman taimako 10) Bayaswa (baiko) da addua'arshi 11) Karatu Ayoyi na uku (in akwai) domin Wa'azi 12) Addu'a ko waƙa domin wa'azi 13) Saƙo ko wa'azi 14) Sanarwa (Sakatare da Ma'aji da waɗansu) 15) Cin jibi (lokacin Lahadin a kan ƙa'ida) 16) Addu'a ko waƙar rufe taro 17) Gaisuwa baƙi da sa albarkar bisa jama'aНоел yswʿ fạdy ḥyạty سأعيش العمر كارزاً Creo en Ti (Recibe toda la gloria) ạ̉yhạ ạlrb sydnạ Ó, mily szép حبة قش unknown Bueno es alabar oh Señor tu nombre Рай е мой дом
Song not available - connect to internet to try again?