1) Shi wanda zai daure da duk wahalai, Bari a koyaushe ya bi Shugaba. Ba zai karaya ba, ko sake nufinsa, Alkawari ya yi, bin Yesu zai yi. 2) Masu son su ƃad da shi da mugun zance, Suna cutar kansu, shi gaba zai yi. Maƙiyi zai kasa, kome dabararsa, Zai kama hanyarsa, bin Yesu zai yi. 3) Tun da ka kāre mu da Ruhun ƙarfi, Mun sani mun doshi rai har abada. Kome zai shuɗe fa, ba zan ji tsoro ba, Koyaushe nufina, bin Yesu zan yi.يا صديقي إنك Любви святой дыханье Stójmy razem trạk 23 He careth for you Тебранмас Layık Layık Я помню тот день Ol maǵan jeńis beredi С ранних детских лет О как чудесно
Song not available - connect to internet to try again?