1) Shi Yesu ne Mai Nasara a bisa Maƙiyi. Tun ran da aka giciye shi, ya ka da zunubi. Ya gama aiki duk a can, ya kawo gafara, Sai mu mu ba da gaskiya ga Ubangijinmu. KORUS Ta wurin bangaskiya na sami nasara, Ta wurin Yesu Kristi Ubangijinmu. 2) Yanzu mu Masu Bill Yesu mun sami gafara. Kada mu rasa nasara a bisa Makiyi. Ba za mu bauta wa Shaidan, mu saurare shi ba. Zunubi ba zai ka da mu, ya kai mu mutuwa ba. Korus 3) Yesu shi ne mai mulkinmu a cikin duniya, Mu sa kanmu a hannunsa, mu nemi nufinsa. Abin da ya ke so mu yi, mu yi da zuciya daya Don kada zvnubi ya zo, ya rinjaye mu dai. Korusకల్యాణం కమనీయం Bénis, mon âme V mojom srdci fktẖrẗu ạlḥrbi lnạ wèi shén me bù qīng xīn dǎo gào Kocham Ciebie Panie Քո Ծառային Ты зьмяніў Аппак болуп таң сүргөндөн Լուռ Գիշեր
Song not available - connect to internet to try again?