1) Shi Yesu ne Mai Nasara a bisa Maƙiyi. Tun ran da aka giciye shi, ya ka da zunubi. Ya gama aiki duk a can, ya kawo gafara, Sai mu mu ba da gaskiya ga Ubangijinmu. KORUS Ta wurin bangaskiya na sami nasara, Ta wurin Yesu Kristi Ubangijinmu. 2) Yanzu mu Masu Bill Yesu mun sami gafara. Kada mu rasa nasara a bisa Makiyi. Ba za mu bauta wa Shaidan, mu saurare shi ba. Zunubi ba zai ka da mu, ya kai mu mutuwa ba. Korus 3) Yesu shi ne mai mulkinmu a cikin duniya, Mu sa kanmu a hannunsa, mu nemi nufinsa. Abin da ya ke so mu yi, mu yi da zuciya daya Don kada zvnubi ya zo, ya rinjaye mu dai. Korusبىرگە ٴان ايتىپ، قول شاپالاقتاڭدار tʿlyq 3 أنا نرجس Mám silného Kráľa БО ХҮННҮ Uram, irgalmazz Sobotní den, který dal Pán yswʿ rby mw̉ty ạlạ̉gẖạny̱ Прошли столетья летят года Ты Мой Не бойся ничего
Song not available - connect to internet to try again?