1) Suna mai daɗi Yesu ne a kunnen Masu Bi. Alhini, tsoro, ƃacin rai, korarsu duk zai yi. 2) Yana ƙarfafa zuciya ta masu ciwon rai. Manna ne shi ga Masu Bi, ga dukanmu, jinƙai 3) I, sunan Yesu ceto ne, shi ne maƃoyina, Ƙarfina, pana, garkuwata, begen bangaskiyata. 4) Yanzu a cikin duniya, na kasa yabonka, Shaidata duk da aikina sai dai da ikonka. 5) Amma a wurin zamanka, zan duba fuskarka. Waƙa zan yi mai daɗin ji, yabo ga sunanka.هللويا قد قام المسيح ʿạyz ạ̉sẖwf ạlnwr أنا بالحب Nada es imposible Sentado a la espera nsjd wnʿbd ʿnd ạ̉qdạm ạlmsyḥ Tal es la paz Silent Night- Sakin Gece Ja nechcem, aby moja cesta يارب مجد نفسك
Song not available - connect to internet to try again?