1) Sunan Yesu shi ne mafi ɗaukaka Cikin dukan sunaye. Babu wani suna wanda ya isa Cetonmu, sai shi kaɗai. KORUS Yesu ne Mai Ceto, Ba wani Allah za mu bi, Cikin sunansa, nasara, Babu shakka, za mu yi. 2) Yesu ya ci nasara da zunubi, Ba da ikon duniya ba, Sai ta wurin mutuwa da tashinsa Daga cikin kabari. Korus 3) Halin Almasihu mu ke so mu yi, Ruhunsa ya cika mu Don mu shaida shi ga dukan mutane, Cewa ya yi cetonsu. Korus 4) Sai mu ƙanƙantad da kanmu, ƴanuwa, Kamar yadda shi ya yi. Mu yi nufinsa da farar zuciya, Har matuka za mu bi. Korusمن صغري Ty si mojou laskou أرى ملك المجد + أوصنا سانگا سیغیندیم مِن ىيسا، اتى ۔ ىيسا Sevgiyle Dolu Bir Tanrı'mız Var Шукрона ʿẓym ạsmk Waktu Malam Penuh Bintang Terang گِل، واقت بُلدی، آلقیشلامانا
Song not available - connect to internet to try again?