KIRA AMSA 1) Sunansa Emmanuel.... Sunansa Emmanuel (2x) Albishirinku mutane.... Ceto ya zo duniya (2x) Mu je mu shaidako.... ina sunansa Emmanuel (2x) KORUS Wakoki na yabo Albishariku duniya (2x) Can a ciki samariya mala'iku suna murna Domin nasarar da ya yi muna murna 2) Na ka ne har abada ....Na ka ne har abada (2x) Yesu mun gaisheka.... Muna sujada gabanka (2x) Girma da yabo naka ne ....na ka ne har abada (2x) Korus 3) Ya yi mulkinsa duka .... Ya yi mulkinsa duka (2x) Me ne ne fa za muyi .... sai mu nuna godiyarmu (2x) Bari mu bas hi zuciya .... ya yi mulkinsa duka (2x) Korus 4) Yau mun sami ceto .... Yau mun sami ceto (2x) Mu matayen zumunta .... Mu arba shi zuciya mu (2x) Mu sani da lilin murnanmu .... yau mun san ceto (2x) Korusيا عجيبا Много се радвам mhmạ kạn ạ̉sry ạlftrẗ ạltẖạnyẗ O Jezu, Twą jest sprawa ta Éneklem a te jóságodat يا أبويا Мезмур 63 Մանկության Վաղ Տարիներին ạllh ạlly ʿm yjmʿkn
Song not available - connect to internet to try again?