1) Ta da ido, ka duba gonaki Cikin duniyan nan yanzu, Dukansu sun isa girbi, Babu ma'aikata sosai. KORUS Ubangiji, muna roƙo, Lokaci 'na wucewa, Nuna mana wurin aiki Don mu kawo girbinka. 2) Tun da wuri sai mu tafi. Ko da rana kada mu ƙi. Ko gajiya ta zo da yamma, Sai mu ƙarasa aikinmu. Korus 3) Lalle za mu sha wahala Cikin wasu gonaki. Amma can a cikin Sama Murna, murna za mu yi. KorusCikin Zukatanmu Duka, Sai Mu Bincike Yanzu О я так счастлив почему ты счастлив Бог придет KAN PATHIAN NIH KHUAL TLAWNG MI KHA 예수 이름이 온 땅에 Iubesc pe Domnul caci mi-ascultă vocea Лъвът Езици человечески jīn tiān jīn tiān zuì hǎo de xiāo xī zhǔ a qiú nǐ lián mǐn
Song not available - connect to internet to try again?