1) Ta da kanku, ƙyamare, Halleluya! Almasihu na ɗaɗɗe Halleluya! Yau ya karƃi mulkinsa, Halleluya! Yau ya hau Samaniya, Halleluya! 2) Aikinsa ya gama dai, Halleluya! Tsarkakewar mutane, Halleluya! Bisa kursiyinsa yanzu, Halleluya! Yana roƙo dominmu, Halleluya! 3) Yesu ba zai bar mu ba, Halleluya! Yana wurinmu lalle, Halleluya! Ruhunsa mai taimako, Halleluya! Yana zaune cikinmu, Halleluya! 4) Yesu za ya komo nan, Halleluya! In ya shirya wuri can, Halleluya! Za ya karƃi Masu Bi, Halleluya! Za mu hau tare da shi, Halleluya!众山怎样围绕耶路撒冷 愿做粒种子 Қолдағы саусақтың бәрі он шақты Isus este la carma jạylk ạḥml ạlṣlyb Khawvel Aigupta İsa Bur'dayım Dona la pace Teddy Bear Mai presus de orice
Song not available - connect to internet to try again?