1) Tafiyarmu a duniya ta kusa ƙarewa. I, kome nisan hanya, lalle ta kai gida. Ko duhu muka ratsa, gari zai waye can. Babu sauran dare kuma gun Immanuel. 2) Da jinƙai duk da ilmi, ya shirya hanyata, Har ko a cikin duhu na iske haskensa. Zan yi yabon Mai Sani, zan yi yabon Mai Yi. Farko ne shi da ƙarshen, shi Immanuel. 3) A zuciyar Almasihu, ƙauna ta yalwata, Ta fi ta duniva daɗi, kome ne daɗinta. Can Sama dai zan gane alamun ƙaunarsa. Bisa goshina sunansa, Yesu Immanuel. 4) Amarya, idanunta a wajen ango ne, Ai, ba ta duban wani, sai fuskarsa kaɗai. Ni haka, fuskar Yesu da jiki sokakke, Ɗan Rago ne zan duba, shi Immanuel.Vieni con potenza الفترة السابعة ЕЙ АЛЛАХ'ЪМ АЛЛАХ'ЪМ Uzun Yıllar Yüreğimde lqạʾ ḥb Forgiven ھەمدۇسانا نامىڭغا Hospodin nedá ti viac Лето простилось осень к нам пришла shàng shān xià shān
Song not available - connect to internet to try again?