Taruwa, taruwa. taruwa gidan Allah. Godiya, godiya, godiya gidan Allah. Akwai murna, murna, akwai murna gidan Allah. Babu mutuwa, mutuwa, babu mutuwa gidan Allah. Babu yunwa, yunwa, babu yunwa gidan Allah. Akwai jinƙai, jinƙai, akwai jinƙai gidan Allah. Akwai rahama, rahama, akwai rahama gidan Allah. Akwai ni'ima, ni'ima, akwai ni'ima gidan Allah. Akwai waƙa, waƙa, akwai waƙa gidan Allah. Akwai wahala, wahala, akwai wahala gidan Shaiɗan. Akwai kuka, kuka, akwai kuka gidan Shaiɗan Akwai daɗi daɗi, akwai daɗi gidan Allah. LaIle jama'a, kan jama'a, lalle jama'a gidan Allah.Rəbb Allahım heyranlıq mən duyuram Алкышлан Budem spievať Перишделер гөкде Pane, zmiluj sa II. Risveglio كەزدەشتىرەم ەلدەردى ماقساتى جوق جاشاعان Gelin, gelin yavrularım Вот на свадьбу званные собрались Se oye en las Naciones
Song not available - connect to internet to try again?