1) Tashi, mu kama aiki, aikin Ubangiji. Hatsi ya isa girbi, zo dai, mu yi ta yi. Ma'aikata sun kasa, girbi day awa ne. Bari mu tara hatsi, kar ya lalace. 2) Tashi, mu sh iga yaƙi, yaƙin Ubangiji. Yesu ya kira dukan ma su bangaskiya. Shaiɗan da magautanmu suna ta tsayayya, Amma da ikon Yesu mā yi nasara. 3) Tashi, mu yi aniya, jin daɗi sai mu ƙi, Ba ma wahalar banza cikin aikinsa. Idan mun gama aiki, mun taru wurinsa, Zai raba mana lada, ladan nasara.Куледен Бекчи Не Дийор? По високих горах Сүйөм Сени بكل لغة وكل لسان Ама Раб Гювенилирдир ليَّ أصحاب Dziatkom przyjść 예수 나의 첫 사랑 되시네 Ja nie narzekam Иешуа I
Song not available - connect to internet to try again?