KORUS Tun da Allah na nan, Ba zan ji tsoro ba. Yesu na tare da ni Wa za shi gaba da ni. 1) Don me mutane ku ke hauka. Al'umai na tunani wofin Sarakuna na gaba da Allah da Shafaffensa. Korus 2) Shaiɗan da mutanensa Sun tara mani don su kasha ni. Amma Allah daga cikin sama ya rena su. Korus 3) Ubangiji ya ce mani Kai ne dana na haife ka. Ka tambaye ni al'umai gado ni zan ba ka. Korus 4) Ubangiji ya ba ni iko. In karkarye su da sandar tamar In farfashe su kamar kasko na tukunya. KorusSolo tu Salvat ce frumoasă cântare Ježiš volá Ты Чудный Царь Kristov kríž svieti mi wḥdk ḥbyb nfsy More ldẖlk sr qlby Халелуя Io credo in Te Gesù
Song not available - connect to internet to try again?