1) Uba na Sama, Allahnmu, ka dubi ƙasarmu, Ka koya mana, ƴaƴanka, mu taya danginmu. 2) Ka sa mu bi tafarkinka, mu jawo kabilan nan, Su riƙa ba da gaskiya, su karƃi mulkinka. 3) Ya Allah, ba mu ikonka, mu tsare gaskiya, Mu kafa. shari'a daidai, mu hana rikici. 4) Ka koya mana dokoki, mu cika wa'adi, Mu zauna lafiya da duk jama'a ta ƙasarmu. 5) Nan gaba za mu yabonka domin ka cece mu. Kullum mu cika nufinka, mu yi ta aikinka.ساكن فى وسط تسبيحات شعبك Wnet nadejdzie dzień W niebie ojczysta włość wqt ạlḍʿf Шарқ ва Ғарбга Куйланг Ked na svete Duch a nevěsta غريباً عشت في الدنيا 听 ạ̉nạ mṭmn
Song not available - connect to internet to try again?