1) Uba na Sama, Allahnmu, ka dubi ƙasarmu, Ka koya mana, ƴaƴanka, mu taya danginmu. 2) Ka sa mu bi tafarkinka, mu jawo kabilan nan, Su riƙa ba da gaskiya, su karƃi mulkinka. 3) Ya Allah, ba mu ikonka, mu tsare gaskiya, Mu kafa. shari'a daidai, mu hana rikici. 4) Ka koya mana dokoki, mu cika wa'adi, Mu zauna lafiya da duk jama'a ta ƙasarmu. 5) Nan gaba za mu yabonka domin ka cece mu. Kullum mu cika nufinka, mu yi ta aikinka.أستقبال ومنح الغفران Поклонюсь Тебе ! ạ̹lqạʾ 3 దేవా నీ దివ్య వాక్యము Sai Ku Tashi Dai Mutane Duk Escuta meu clamor Soylar yigʻilsa koʻl boʻladi Con le ali Tue ما أحلى السجود ในพระหัตถ์
Song not available - connect to internet to try again?