KORUS Ubangiji ke mulki cikin mutanensa Wanda ke gaba da su zai rasa ɗan farinsa. Ubangiji na cikin mutanensa Wanda ke gaba da su zai mutu. 1) Ku tambayi Firauna ku ji, Ku tambayi Massarawa Ina ƴaƴansa suke, ƴaƴansa na fari? Sun taɓa mutanen Ubangiji Sun rasa ƴaƴansu na fari. Korus 2) Ina Firauna yake, ina mayakensa? Ina Firauna yake, ina karusansa? Sun taɓa mutanen Ubangiji Sun rasa rayukansu. Korus 3) Ku tambayi shawulu ku ji, za ku ji labari. Ina Shawulu yake, za ku ji labara. Ya taɓa mutanen Ubangiji Ya rasa idanunsa. Korus 4) Mu ne ƴaƴan Ubangiji, mu ne mutanensa. Mu ne dangin Yesu Kristi, mu ne idanunsa. Kowa ya taɓa ƴaƴan Ubangiji. Zai gamu da fushin Ubangiji. KorusНам должно Ca stropii de rouă THA CHIN KHA REL TUAH Buono e grandioso ᠣᠳᠣ ᠴᠤ ᠦᠷᠭᠦᠯᠵᠢ ᠮᠥᠩᠬᠡᠳ Accanto Karanlıktan bizi çıkardın Here For You لي أب hw rạỷʿ ... hw bạrʿ
Song not available - connect to internet to try again?