KORUS Ubangiji shi ne komena, shi ne magani har da saura. Ni ba zan bauta layu ba balle gumaka har da saura Ayukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x) 1) Ubangiji shi ne Allah shi ne mai ceto shi ne gaskiya. Yankan bisheni ko a cikin wahaloli (2x) Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x) Korus Karatu 2) Ubangiji shi ne ƙauna mai tafarkin makiyayi. (2x) Ni ba zan bauta layu ba balle gumaka har da saura Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x) Korus Maza: "Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su." (2x)Улуғлайман Ha aqui tu pueblo 抛开属地的追求 Есүс надад хайртай даа Immár a nap leáldozott Stvoriteľ, Bože náš yạ mbdʿ ạlạ̉kwạn ياللي مش لاقي ḥbyby lyạ Душа моя к Тебе спешит
Song not available - connect to internet to try again?