1) Ubangiji ya ce, ku zo gare ni duk Da kayan laifinku, zan ba ku hutawa. KORUS Shi ya biya duk domin laifina. Yesu ya hutad da ni, ya ba ni sabon rai. 2) Yesu, na gaskata ikonka, shi kaɗai, Zai sāke zuciyata, ya ba ni sabon rai. Korus 3) Ko kyau ba ni da shi, ban isa kome ba, Amma jinin Yesu ya wanke zuciyata. KorusСтани о, душо моя Glorioso Cristo مستني مجيئك Psalm 139:15-16 Һəјатымын мəнасы тəк Аллаһымдыр Táńirge án sal مقدمة Bu qadam А где-то в небе сияло Имя 胸怀世界
Song not available - connect to internet to try again?