1) Ubangiji Yesu, ina roƙonka, Kai ne na ke kira, ina jiranka. 2) Ga ni nan gabanka, bawanka na ke. Kai ne ka fanshe ni da jininka dai. 3) Daga halin duniya raba ni yanzu Gaskiya da ƙauna ina nemansu. 4) Koya mini sani, sanin nufinka. Ni dai marar iko, ba ni ikonka. 5) Amshi mulkin raina, karƃi zuciyata. Ba na jin ta wani, sai maganarka. 6) Hali irin naka ni ke so in yi. Ruhunka Mai Tsarki, cika ni da shi.Po Tebe túžim viac Дух Святой Призываем мы So wie ich bin ậsf ḥạḍr sẖkrạaⁿ Hallelujah Amen Abba Padre ḥkmẗ ạllh ạlʿly ТУМАН Nejednu, ver', ešte slzu Mənim Çobanım
Song not available - connect to internet to try again?